XtGem Forum catalog
Uzairu badamasi

BARKA DA ZUWA SHAFI MAI ALBARKA

Alhamdulillah muna muku albishir insha Allah zamu dawo aiki gadan gadan!


Shafin farko

Haidar Ali

Kauna Saboda Allah

Ali Khamenei2

Manzon Allah (s.a.w.a) ya ce:
ﻭﺩّ ﺍﻟﻤﺆﻣﻦ ﺍﻟﻤﺆﻣﻦ ﻓﻲﺍﻟﻠّﻪ ﻣﻦ
ﺃﻋﻈﻢ ﺷﻌﺐ ﺍﻹﻳﻤﺎﻥ ﻭﻣﻦ ﺃﺣﺐ
ﻓﻲﺍﻟﻠّﻪ ﻭﺃﺑﻐﺾ ﻓﻲﺍﻟﻠّﻪ ﻭﺃﻋﻄﻰ
ﻓﻲﺍﻟﻠّﻪ ﻭﻣﻨﻊ ﻓﻲﺍﻟﻠّﻪ ﻓﻬﻮ ﻣﻦ
ﺍﻷﺻﻔﻴﺎﺀ
"Kaunar mumini ga
(dan'uwansa) mumini don
Allah yana daga cikin
manyan rassa na imani.
Wanda ya yi soyayya don
Allah kuma ya yi kiyayya
domin Allah, haka nan kuma
ya yi kyauta don Allah, kuma
ya hana domin Allah, to,
yana daga cikin zababbun
bayi".
(Tahaful-Ukul shafi na 48).
Kauna da kiyayya da kuma
yafewa da rashinsa (a
wajajen da ba a bukatar
yafewar) matukar mutum
ya aikata su ne domin Allah,
yana da sakamako na
zababbu. Hakan matsayi ne
madaukaki da yafi na
muminai da na masu tsoron
Allah.



.
Copyright © 2018~2022.
( Uzairu Badamasi Sufi )
Harkarmusulunci@yahoo.com
All rights reserved

Bamu Da Alhakin Tallar Da Ake Sawa Akan Wannan Website Din