HADUWAR KUDIN DA KHUMSI YA HAU KANSA DA WANDA BAI HAU KANSA BA
T859: Da kudin da khumsi bai hau kansa ba kamar kyauta da dai sauransu za su hadu da uwar kudi, to shin ya halatta a karshen shekarar khumsi a ware su daga uwar kudin, kana daga baya mu cire khumsin sauran kudin?