XtGem Forum catalog
Uzairu badamasi

BARKA DA ZUWA SHAFI MAI ALBARKA

Alhamdulillah muna muku albishir insha Allah zamu dawo aiki gadan gadan!


Shafin farko

Haidar Ali

SALLOLIN NAFILA
Ali Khamenei4

T639: Shin (karatun) sallar nafila a boye ake yin ta ko kuma a bayyane?

A: Mustahabi ne a yi (karatun) sallar nafilolin rana a boye kana nafilolin dare kuwa a bayyane.
T640: Muna so ka yi mana cikakken bayanin yadda a ke sallar dare.

A: Sallar dare dukkanta raka'oi goma sha daya ne. Raka'oi takwas wadanda ake yin su raka'a bibbiyu ana kiran su sallar dare, sannan guda biyu da suke biye musu su ne shafa'i ana yin su ne kamar sallar asuba, raka'a ta karshe kuwa ita ce ake kira da witri. Mustahabi ne a cikin kunutinsu a nemi gafara, a kuma yi addua wa muminai, da kuma neman biyan bukata kamar dai yadda aka bayyana a littattafan adduo'i.


.
Copyright © 2018~2022.
( Uzairu Badamasi Sufi )
Harkarmusulunci@yahoo.com
All rights reserved

Bamu Da Alhakin Tallar Da Ake Sawa Akan Wannan Website Din