Ring ring
Uzairu badamasi

BARKA DA ZUWA SHAFI MAI ALBARKA

Alhamdulillah muna muku albishir insha Allah zamu dawo aiki gadan gadan!


Shafin farko

Haidar Ali
Daga Wajan Birthday Din Sheikh Muhammad Mahmud Turi

02 Disamba 2017
turi

Dukkan godiya ta tabbata ga ubangijin halitta tsira da aminci su kara tabbata ga Annabi (s) da Iyalan Gidansa (as) tsarkaka.

Alhamdulillah yanzu haka shirye shiyen biki sunyi nisa ku kasance dani Haidar Ali



08:080m- Yanzu haka sheikh Adamu Ahmad Tsoho Jos Ya karaso

08:50pm:: Sha'irai da damane suka wake Sheikh Turi musamman yan uzairiyya group

09:00pm:: Yanzu haka taro yayi taro dukkan manyan baki sun halatta mun fara jin dadadan jawabai daga bakinsu mai albarka

09:05pm:: Yanzu haka mal yusuf ne yake jawabi idan yake kara tunatar damu akan hakkin shuhada.

09:40pm:: Yanzu haka yan shirya gagarumin program

09:42pm:: Yanzu haka munajin gwalagwalan jawabai daga bakin Mlm Aljafariyy Atturii inda yayi mana bayani akan wanene jamalul badr.

idan yayi mana bayani akan bayanin da sheikh ibrahim inyass yayi bayani akan sheikh turi

09:45pm:: Yanzu jawabi ne mai ratsa jiki wanda Sheikh rimin gado ya gabayar wannan bayani nashi bashi ne a gareni domin wannan bayani na musamman ne amma magana daya yace "Wallahi Tallahi Sheikh Muhammad Mahmud Turi Yana Raye"

09:55pm:: Masu tambaya sun kara tambayar sheikh rimin gado cewar me yasa yace sheikh turi yana raye?

"Nace muku ba yanzu ba amma misalin dana kawo akan alakar Imam Ali (as) da Sheikh Muhammad Turi alakace mai karfi" nanma akwai bayani daga baya

.
Copyright © 2018~2022.
( Uzairu Badamasi Sufi )
Harkarmusulunci@yahoo.com
All rights reserved

Bamu Da Alhakin Tallar Da Ake Sawa Akan Wannan Website Din